Mujallar ISYAKU.COM za ta daukaka darajar tsaron shafin zuwa matsayin tsaro na intanet wacce za ta bayar da kariya tsakanin shafin ISYAKU.COM da kuma mai karatun shafin ta kimiyyar kariyar shiga intanet na Secure Socket Layer protocol watau SSL.
Wannan zai iya shafan wasu kananan wayoyin salula masu amfani da manhajar shiga intanet na JAVA. Idan masu kananan wayoyi sun daina samun shafin ISYAKU.COM a wayoyinsu, muna shawartar su, su sauko da manhajar Opera mini kuma su tabbata Lokaci, Rana , da kwanan wata duka daidai suke a wayar salularsu.
Idan an fuskanci wata matsala sakamakon sabon garkuwarmu, ku tuntube mu a fom da muka saka a kasan wannan shafi. Mun gode.
Mawallafin shafin ISYAKU.COM
Isyaku Garba
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira