• Labaran yau

  Manyan hafsoshin soji 50 sun fuskanci jarabawa kan amfani da harsunan Hausa,Igbo da Yoruba

  Rundunar sojin Najeriya ta gudanar da wani gwaji kan amfani da harsunan Hausa,Igbo da Yoruba a dakin taro na hedikwatar rundunar da ke Abuja ranar Laraba 15 ga watan Agusta. Kimanin hafsoshi 50 suka rubuta wannan gwaji, kuma ana kyautata zaton sakamakon gwajin zai fito mako mai kamawa.

  Shugaban rundunar sojin kasa na Najeriya Lt.Gen Tukur Buratai, ya yaba wa hafsoshin bisa irin ladabi da biyayya da suka nuna a zaman lokacin horarwa kafin wannan gwajin, hakazalika ya ce hafsoshin su shirya domin fuskantar wani jarabawa mako na gaba.

  Rundunar sojin Najeriya a bara, ta fito da tsarin cewa dole ne manyan hafsoshin rundunar su koyi manyan harsunan Najeriya na Hausa, Igbo da Yoruba domin a cewarta hakan zai taimaka wajen tafiyar da aiki ga manyan hafsoshin a duk wurinda suka sami kansu.
   
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Manyan hafsoshin soji 50 sun fuskanci jarabawa kan amfani da harsunan Hausa,Igbo da Yoruba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });