• Labaran yau

  Mace 1 ta tsira sauran fasinja duk sun mutu a wani mumunar hadarin mota. Hotuna

  Wani mumunar hadarin mota a birnin Port harcourt ya yi sanadin mutuwar gabadaya fasinja da ke cikin wata motar bas face wata mace daya da ta tsira da yan raunuka.

  Lamarin ya faru ne bayan motar bas din ta yi karo da wata babbar mota a kusa da Jami'ar Port Harcourt ranar Laraba. Sakamakon wannan karo sai motar bas ta kama da wuta kuma ta kone fasinjoji da ke ciki.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu 
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mace 1 ta tsira sauran fasinja duk sun mutu a wani mumunar hadarin mota. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });