• Labaran yau

  Labarin matar da ta bizine jaririn da ta haifa da ransa

  Abin al'ajabi baya karewa a wannan Duniya, duba da cewa Mahaifiya ce aka fi sani da tausayin diya ko da da ta haifa. Amma ba haka lamarin yake ba a wata mata. Domin dai wannan matar ta bizine jaririn da ta haifa ne da ransa kuma da hannunta.

  Dubun wannan matar ta cika ne bayan matasan gari sun daina ganinta goye da danta, sakamakon haka suka tuhume ta, daga bisani dai ta ce ta bizine jaririn ne a daji, kuma ta kai matasan wajenda ta bizine jaririn da ransa. Amma ko da aka tone jaririn ya riga ya mutu, duba da cewa yana abinne da ransa har tsawon yan kwanaki.

  Ba a fayyace takamammen wajenda lamarin ya faru ba a rahotu da muka samu.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu 
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Labarin matar da ta bizine jaririn da ta haifa da ransa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });