• Labaran yau

  Kalli wasu kyawawan hotuna a garin Makera da Gawassu

  Wasu yan mata masu tallar rogo a Makera
  Kalli wasu kyawawan hotuna daga karkara garin Makera na karamar hukumar Birnin kebbi

  Yara suna cewa sai baba Buhari a Makera

  Yara masu cewa sai Buhari

  Wani dattijo Bafulace da wani saurayi a Gawassu

  Wasu yan mata masu tallar rogo a Gawassu

  Kyakkyawar yanayi a garin Gawassu
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli wasu kyawawan hotuna a garin Makera da Gawassu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama