• Labaran yau

  Kalli budurwa da ta sace zuciyar dan kasar China ya musulunta ya aureta. Hotuna

  Wani dan kasar Sin watau China, ya Musulunta a jihar Plateau na Najeriya sakamakon tsunduma da ya yi cikin gogin soyayya tare da wata yarinya Musulma. Bayan da ya Musulunta ne sai aka daura masu aure bisa daidodin addinin Musulunci.

  Shi dai wannan dan kasar China ya zo da wani danuwansa daga kasarsu domin ya nema masa auren, bayan ya nema , kuma aka bayar da auren.

  Kalli hotuna:  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli budurwa da ta sace zuciyar dan kasar China ya musulunta ya aureta. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama