• Labaran yau

  Kalli abin da Buhari ya yi wanda aka kasa yi shekara 20 a jihar Kebbi. Hotuna

  Isyaku Garba | 12-8-2018 |


  Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari, ta kammala hanyar Jega zuwa garin Koko wadda ta ci rayukan jama'a sakamakon lalacewar hanyar fiye da shekara 20 da suka gabata.

  Wannan hanyar tana cikin hanyoyin gwamnatin tarayya da suka ratsa ta cikin jihar Kebbi. Asali hanyar ta taso daga birnin Sokoto ta biyo ta Jega, garin Koko, kuma ta mike zuwa garin Yauri, daga nan kuma ta kai har Kontagora.

  Hakazalika, gyaran hanyar zai isa har Kontagora daga nan ta shige garin Ibeto da Minna na jihar Niger.

  Idan an kammala gyaran hanyar, hakan zai sauwaka sufuri ta mota daga jihohin Sokoto da Kebbi zuwa jihar Niger, Kaduna har da birnin tarayya Abuja.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu 
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abin da Buhari ya yi wanda aka kasa yi shekara 20 a jihar Kebbi. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });