• Labaran yau

  Hotuna: Dan vigilante ya zama barawo, ya bar wajen aiki ya je ya saci janareto

  A jihar Delta, asirin wani dan bangan Vigilante ne ya tonu bayan an kama shi dumu-dumu yana sata rike da bindiga a unguwar Amukpe na Sapele . Majiyarmu ta shaida mana cewa shi dai wannan dan Vigilante, ya bar wajen aikinsa ne cikin tsakiyar dare ya je wata unguwa ya yi satar.

  An kama shi wannan dan Vigilante da wani janareto da ya sato daga wani shagon Makaniken janareto, haka zalika  an kama shi tare da abokinsa da suka hada baki suka aikata wannan abin kunya.

  Tuni aka mika wannan tozartaccen dan Vigilante ga yansanda domin fuskantar bincike.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu 
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna: Dan vigilante ya zama barawo, ya bar wajen aiki ya je ya saci janareto Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });