• Labaran yau

  Birnin kebbi: Jama'a na ta fitowa domin yin rijistan katin zabe  Kasancewa saura kwana hudu a rufe aikin yin rijistan katin zabe na dindindim PVC, jama'a na ta tururuwa a ofishin aikin zabe da ke garin Birnin kebbi domin yin rijista.

  Tun da asubahin Litinin aka tashi da ruwan sama har zuwa karfe 10 na safe  garin na Birnin kebbi, amma duk da haka jama'a suna kan fitowa domin yin wannan rijista.

  Idan baku manta ba, Mujallar isyaku.com ta labarta maku yadda shugaban karamar hukumar Kalgo Alh. Umar Namashaya Diggi ya ce duk ma'aikacin da baya da kaitin zabe ba zai karbi albashinsa na watan Satumba ba.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Birnin kebbi: Jama'a na ta fitowa domin yin rijistan katin zabe Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });