• Labaran yau

  Abin mamaki, dan shekara 2 da ke zukar kara 40 na sigari a rana daya - Hotuna

  Wani abin mamaki, dan shekara biyu mai zukar tabar sigari a kasar Indonesia . Shi dai wannan yaro mai suna Rapi Ananda Pamungkas yana zukar akalla kara 40 na sigari a rana daya.

  Majiyarmu ta labarta mana cewa, Rapi wanda aka fi sani da suna Rap, ya fara shan sigari ne sakamakon yadda yake tsintar konon sigari a bayan shagon mahaifiyarsa wacce ke zaune a gefen tsaunukkan Sukabumi na kasar ta Indonesia, kuma sai ya saka a baki yana zuka.

  Sannu a hankali sai ya saba da sinadarin Nicotine da ke a konon sigari, lamari da ya sa shi ma ya saba, kuma idan bai sami saigari ya zuka ba sai ya dami mahaifiyarsa tare da jama'a da ke unguwarsu da kuka.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abin mamaki, dan shekara 2 da ke zukar kara 40 na sigari a rana daya - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });