• Labaran yau

  'Yar aiki ta sha duka bayan uwargida ta kamata tana leke yayinda suke saduwa da miji

  Wata budurwa 'yar shekara 10 mai suna Onyinyechi  yar aiki a wani gida, ta sha dan karen duka a hannun uwargidanta bayan ta kamata tana lekenta tare da mijinta da dare yayin da suke saduwa a cikin dakinsu da ke unguwar Adekoroye da ke Ejigbo a birnin Lagos.

  Amma fa yar aiki cewa ta yi ita kam alambaram ba fa leke take yi ba da dare, ta ce ita fa kukan uwar dakinta watau Mrs.Esther da dare shi ne ke tayar da ita cikin zaton cewa maigida yana dukanta ne. Ta ce shi ya sa take kokarin gani ko za ta iya shiga fadar domin ta ceci uwar dakinta.

  Mrs. Esther ta ce ita kam ta yi mamaki, ganin yadda ta kama Onyinyechi tsaye a bakin kofar dakin mijinta, kuma bayan ta tsananta bincike ne sai ta tabbatar mata cewa ita fa tana dan lekawa ne domin ta gan ko zata iya raba fada tsakanin uwardakinta da mijinta a kan gado.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yar aiki ta sha duka bayan uwargida ta kamata tana leke yayinda suke saduwa da miji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });