• Labaran yau

  'Yan bindiga sun kashe 'yansanda 7 a Galadimawa Abuja - Hotuna

  Wasu 'yan fashi da makami sun halaka wasu jami'an 'yansanda guda bakwai da ke gudanar da aikin sintiri a unguwar Galadimawa da ke birnin Abuja ranar Litinin da dare.

  Bayanai sun nuna cewa 'yan fashin sun biyo wata mota ce kwasam sai suka fada cikin 'yansanda da ke aiki, nan take 'yan fashin suka buda wuta da bindigogi, yayin da 'yansanda suka kare kansu ta hanyar mayar da martani a barin wuta da ya dauki kusan awa daya ana harbbe-harbe, daga karshe 'yansanda 7 suka kwanta dama.

  Bayanai sun ce sakamakon harbe-harbe daga bindigogin 'yan fashin, mutane da dama suka rude kowa ya ranta na kare domin neman mafaka a unguwar hanyar filin jirgin sama na Abuja

  Tuni aka karo jami'an tsaro da suka shiga gudanar da aikinsu a wannan yankin.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yan bindiga sun kashe 'yansanda 7 a Galadimawa Abuja - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });