• Labaran yau

  Yan bindiga sun halaka yansanda 3 a wajen aiki - Hotuna

  Wasu yan bidiga dadi sun halaka wasu jami'an yansanda uku da ke gudanar da aikin tsaro a kan hanyar Asibitin Mahaukata da ke birnin PortHarcourt .

  Wannnan mumunar al'amari ya sake faruwa ne bayan yan kwanakin baya wasu yan bindiga sun kashe wadansu yansanda 7 a birnin Abuja, haka zalika an kashe, kuma aka kone wasu jami'an yansanda 4 a jihar Edo, a jihar Kebbi ma ,wani Bafulace ya kashe wani safeton yansanda har lahira.

  Yanzu haka, kai mumunar hari da ke karasawa da kisan yansanda a fadin Najeriya sai karuwa yake yi. Wannan ya jefa shakku a cikin zukatan yan Najeriya, ganin  cewa wadanda suka kamata su kare jama'ar Najeriya su ne ake kashewa kuma ba wani abin da ya bayyana zahiri game da ganowa ko kama wadanda suka aikata wannan danyen aiki balle a hukunta su.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan bindiga sun halaka yansanda 3 a wajen aiki - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });