• Labaran yau

  Yadda yan Chochi suka sha duka a hannun wani Pasto da sunan addu'a - Hotuna da bidiyo

  Abin al'ajabi baya karewa a Duniyar nan, domin kuwa wani Pasto ne ya haifar da yar kallo a wani Chochin Holy Ghost Intervention Deliverance Ministry da ke birnin Onitsha na jihar Anambra. Shi dai wannan Pasto mai suna Chukwuemeka Ohanemere, ya dinga dukan jama'ar wannan Chochi, kai har da shuri wai da sunan addu'a.

  A wani faifen bidiyo da ya bayyana, wannan Pasto ya rike kafafun wata yarinya, ya dinga jijjigawa da sunan addu'a, daga karshe dai wannan yarinya ta barke da kuka bayan Pasto ya gama addu'a.

  Haka zalika, an gan yadda wannan Pasto ya dinga duka tare da bankade yan wannan Chochi wadanda basu fadi ba idan ya taba su da sunan addu'a.

  Kalli bidiyo a kasa:
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda yan Chochi suka sha duka a hannun wani Pasto da sunan addu'a - Hotuna da bidiyo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });