• Labaran yau

  Yadda wani tsohon biri dan shekara 65 ya yi wa 'yar shekar 13 fyade har ta dau ciki

  Wani tsoho dan shekara 65 ya fada hannu bayan ya yi wa wata yarinya yar shekara 13 fyade kuma ya kaura mata cikin gaba da fatiha a jihar Edo.

  Tsohon mai suna Matthew Omokhafe ya aikata wannan barna a karamar hukymar Akoko-Edo na jihar ta Edo.

  Wani babban jami'in SUBEB a jihar Edo Dr. Joan Osa Oviawe ya shaida wa manema labarai haka a birnin Benin na jihar Edo.

  Yanzu haka, wannan tsoho ya fada hannun jami'an yansanda a Benin yayin da sashen SCID ke gudanar da bincike.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wani tsohon biri dan shekara 65 ya yi wa 'yar shekar 13 fyade har ta dau ciki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });