• Labaran yau

  Yadda gwamnan Ekiti Fayose ya suma bayan an buga barkonon tsohuwa - Hotuna

  Rahotanni daga jihar Ekiti na cewa Gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose, ya suma lokaci zuwa lokaci a wani takaitaccen yanayi bayan zargin cewa jami'an tsaro sun harba barkonon tsohuwa a gidan Gwamnatin jihar Ekiti da ke babban birnin jihar Ado-Ekiti ranar Laraba .

  Bayanai sun ci gaba da cewa wata tawagar jami'an tsaro na hadin guiwa na yansanda da DSS sun ja daga a kusa da gidan gwamnatin jihar Ekiti.

  An tsarwatsa wani tattaki da aka fara daga dandalin Fajuyi wanda ke gidan gwamnati, amma jama'a suka watse sakamakon harbin barkonon tsohuwa daga jami'an tasaro.

  An yi zargin cewa yansanda sun yi ta harbi a cikin iska, lamari da ya tarwatsa yan jam'iyar ta PDP da ke gudanar da tattakin wanda Gwamna Fayose ya kira domin a nuna kauna ga dan takarar Gwamnan jihar Ekiti a PDP Prof Kolapo Olusola.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda gwamnan Ekiti Fayose ya suma bayan an buga barkonon tsohuwa - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });