• Labaran yau

  Yadda aka aika wani kusurgumin dan fashi barzahu a wata jiha ta tsakiyar Najeriya - Hotuna

  Yansanda a jihar Nassarawa sun yi nassarar bindige waani kusurgumin dan fashi da makami a kan hanyar zuwa garin Wamba a Akwanga na jihar Nassarwa ranar Lahadi.

  Majiyar isyaku.com ta ce wannan dan fashi tare da yan kungiyarsa sun addabi jama'ar wannan yanki, sakamakon haka kuma aka dauki mataki inda aka fita domin a farauce shi a mabuyarsa.

  Ganin yansanda ke da wuya sai dan fashin ya bude ma yansanda wuta ta hanyar harbi da bindiga, yayin da sauran yan kungiyarsa suka ranta na kare. Daga bisani an yi nassarar bindige wannan kusurgumin dan fashin.

  Haka zalika, yansanda sun dauke gawarsa suka tafi da ita domin ci gaba da gudanar da bincike, yayin da aka shiga neman yan kungiyarsa da suka tsere.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda aka aika wani kusurgumin dan fashi barzahu a wata jiha ta tsakiyar Najeriya - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });