• Labaran yau

    Wata mata ta gurfana a Kotu bayan ta galla ma wani mutum cizo a al'aura

    Wata mata mai suna  Mrs. Rose Obi daga Ubulu Uku, na karamar hukumar Aniocha na jihar Delta ta fada cikin tsaka mai wuya bayan ta cije al'aurar wani motum bayan fada ya kaure a tsakaninsu. Matar ta ce ita fa ta rama ne bayan wannan mutum ya waska mata mari, ita kuma bayan ta cafke gwalatensa ta galla masa cizo a al'aura.

    Tuni wannan mutum ya garzaya da gudu inda ya je yayi kara wa yansanda, su kuma suka kama wannan mata suka gurfanar da ita a gaban wata Kotun Majistare.

    Duk yunkuri da akayi domin a ba mai kara hakuri ya ci tura, sakamakon yadda ya sha galliya daga hakoran wannan mata a al'aurarsa. Sakamakon haka za a ci gaba da shari'a.

    Ana kyautata zaton cewa za a adana wannan matar a Kurkukun mata da ke Agbor.

    Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
    • Facebook Comments
    Item Reviewed: Wata mata ta gurfana a Kotu bayan ta galla ma wani mutum cizo a al'aura Rating: 5 Reviewed By: -
    Koma Sama
    .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

    This text can’t be copied (cannot be selected).

    // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });