• Labaran yau

  Wasu masu satar mutane sun fada hannu yayin karbar kudin fansa

  Yansanda a jihar Delta sun cafke wasu mutane yayin da suka je wajen karbar kudin fansa kafin a saki  wanda suka sace a Obiaruku cikin garin Kwale a jihar ta Delta.

  Bayanai sun ce mutanen sun sace wani mai suna Junior a garin Obiaruku yan kwanakin, baya suka kai shi maboyarsu kafin daga bisani ya tsere daga hannunsu.

  Yansanda sun shiga faman neman barayin kuma suka kama wani mai suna Daniel Uba daga cikinsu wanda ake yi ma inkiya da KOI dan asalin garin Umuseti a jihar Delta, da kuma Tony daga garin Enugu tare da na ukunsu mai suna remi.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wasu masu satar mutane sun fada hannu yayin karbar kudin fansa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });