• Labaran yau

  Wa iyazu billahi, wani Fasto mai siyar da tikitin shiga Aljannah ya shiga hannun hukuma


  Hukumar yan sanda a kasar Zimbabwe ta kama wani Fasto tare da matarsa inda ake tuhumarsu da sayarwa da jama'a tikitin shiga aljanna .

  Faston mai suna Tito ya bayyanawa dubban jama'a cewa Yesu Almasihu ne ya ba shi wannan tikiti domin ya sayar musamman ga wadanda suka kasance masu aikata zunubi domin su ma su samu damar shiga aljannar.

  Ya ce "Ban damu da abinda mutane ko jami'an yan sanda ke cewa akai na ba, kawai nasan an kama ni ne saboda ina yin aikin ubangiji. Yesu Almasihu ne ya bayyana a gareni kuma ya bani tikiti tare da shaida min cewar na sayar da shi ga Jama'a domin su samu rabauta".

  Yanzu haka dai dubban mutane ne ke yin zanga-zangar nuna adawa da kama Fasto din da aka yi, inda suke kira da hukumar yan sanda tayi gaggawar sakinsa, domin ko ma mai ya faru da kudinsu suke sayen tikitin ba da kudin wani ba.
   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
   >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wa iyazu billahi, wani Fasto mai siyar da tikitin shiga Aljannah ya shiga hannun hukuma Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });