• Labaran yau

  Tsohon biri dan shekara 75 da ya yi wa karamar yarinya fyade ya shiga hannu

  Yansanda a birnin Lagos sun gurfanar da wani tsoho dan shekara 75 mai suna  Pa Gabriel Abrapiribor a gaban wata Kotun Majistare bisa zargin aikata fyade ga wata yar karamar yarinya.

  Mai gabatar da kara ya shaida wa Kotu cewa Pa Gabriel Abrapiribor ya ja hankalin wata yarinya yar shekara 11 ne zuwa wani waje a cikin wata Makarantar pramare na St. Agnes, ya tube mata Pant, ya kuma yi lalata da ita.

  Pa Gabriel Abrapiribor ya shaida wa Kotu cewa shi fa bai yi wa yarinyar fyade ba, domin ya aikata wannan aiki tare da yardarta kuma ya bata na goro.

  Alkalin Kotun Majistaren da ke Ogba, ya tasa keyar Pa Gabriel Abrapiribor zuwa Kurkuku domin dai ya ki ya bayar da abelisa, yayin da ya dage shari'ar kafin shawara da za ta fito daga ofishin DPP na jihar Lagos kan zancen.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsohon biri dan shekara 75 da ya yi wa karamar yarinya fyade ya shiga hannu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });