• Labaran yau

  Shugaban rAPC Buba Galadima ya sami mumunar hadarin mota a kan hanyar Kano - Hotuna

  Shugaban rAPC Buba Galadima ya sami mumunar hadarin mota ranar Litinin tare da wasu daga cikin iyalansa a kan hanyar Hadejia zuwa Kano. Babu wanda ya san musabbabin aukuwar wannan hadari. Kampanin dillancin labarai ta Najeriya NAN ta ce motar kirar SUV ta yi ta mulmulawa a kasa kafin ta tsaya.

  Rahotanni sun ce Buba ya je jihar Yobe ne domin yin ta'aziyya ga waani dan'uwansa wanda diyarsa ta rasu, ya kuma je tare da dansa Saddiq Galadima, da wani dan'uwansa Mohammed Galadima tare da wasu mutum biyu.

  Yannu haka an garzaya da su zuwa Asibiti a Kano domin samun kulawa.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaban rAPC Buba Galadima ya sami mumunar hadarin mota a kan hanyar Kano - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });