• Labaran yau

  Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa filin taron bikin ranar sojoji (hotuna)  Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa filin taron bikin ranar sojoji a Monguno jihar Borno a ranar Juma’a, 6 ga watan Yuli. Shugaban kasar ya kasance tare da ministan tsaro Monsur Dan Ali, Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima, babban hafsan soji, Laftanal Tukur Yusuf Buratai da kuma Manjo Janar Olabanji. Shugaban kasar ya kaddamar da ‘ARA’ makaman yaki masu sulke wanda aka kera a gida a lokacin taron.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>>

  https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa filin taron bikin ranar sojoji (hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });