• Labaran yau

  Saurayi ya kashe mahaifiyarsa bisa zargin ita ce ummul haba'is na rashin ci gaba a rayuwarsa

  Da sanyin safiyar Alhamis, al'ummar garin Nnewi na jihar Anambra suka tashi cikin mamakin ganin yadda wani saurayi ya yi amfani da hannunsa, ya kashe mahaifiyarsa har lahira yayin da take cikin dafa masu abincin kalaci.

  Wannan tsohuwa ta gamu da ajalinta ne a hannun dan da ta haifa, kuma ta reni shi iya tsawon rayuwarta, daga bisani ya saka mata da kasancewa shine ajalinta bayan ya yi mata yankan Rago, kawai domin wani matsafi ya gaya masa cewa mahaifiyarsa ce ke da alhakin rashin ci gaba a rayuwarsa.

  Bisa wannan hujja ce, kamar yadda majiyar isyaku.com ta shaida mana, shi ya sa wannan saurayi ya aika uwarsa lahira. Yanzu dai makwabta sun sanar da yansanda aukuwar lamarin.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Saurayi ya kashe mahaifiyarsa bisa zargin ita ce ummul haba'is na rashin ci gaba a rayuwarsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });