• Labaran yau

  Matashi ya bulbula fetur kuma ya shiga mota ya banka mata wuta don bacin rai

  Wani faifan bidiyo da ke zagayawa a shafukan intanet ya nuna yadda wani fusataccen mutun ya dauke ranshi ta hanyar bulbula fetur a motarsa daga bisani ya shiga motar ya rufe kofa kana ya banka mata wuta yayin da yake a cikinta.

  A wannan faifen bidiyon dai, an nuna mutumin cikin matsanancin fushi bayan ya yo cacan baki da wani, sai ya nufo wajen motarsa, ya bulbula mata fetur, daga bisani ya shiga ya kulleta sai ya bamka wuta, lamari da ya sa nan take gogan nake ya sheka barzahu a cikin yanayin azabar wuta.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matashi ya bulbula fetur kuma ya shiga mota ya banka mata wuta don bacin rai Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });