• Labaran yau

  Mai gadi ya fasa shago ya saci buhun shinkafa da atamfar N6000

  Wani mai gadi da dare a birnin Lagos dan shekara 40, mai suna Mr. Keke Toluwani ya fada hannun 'yansanda bayan ya fasa wasu shaguna biyu da dare ya saci Atamfa  ta N6000 tare da buhun shinkafa daya domin ya faranta wa matarsa rai a unguwar Alimosho da ke birnin na Lagos.

  Bayanai sun ce wannan mai gadi ya fada cikin wannan  matsala ne sakamakon tsananin matsin lamba daga matarsa wacce ta ce baya kula gida yadda ya kamata.

  An dai kama wannan mai gadi kuma aka gurfanar da shi a gaban Kotun Majistare ta Ejigbo. Mai gadi dai bai amsa laifinsa ba a gaban Alkali. Daga bisani an bayar da shi beli a kan N100.000 yayin da Alkalin Kotun Mr. L.K.J. Layeni ya dage shari'ar har zuwa ranar 6 ga watan Agusta 2018.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY

  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mai gadi ya fasa shago ya saci buhun shinkafa da atamfar N6000 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });