• Labaran yau

  Kotu ta daure wani Minista a Kurkuku bayan ta kamashi da laifin cin hanci da rashawa

  Wata Kotu a kasar Zimbabwe ta daure wani tsohon Ministan makamashi shekara hudu a Kurkuku bayan ta kamashi da laifin almundahana.

  Samuel Undenge dan shekara 62, shine wani babban jami'in gwamnatin tsohon shugan kasar Zimbabwe Robert Mugabe na farko da aka garkame shi a Kurkuku, bisa samunsa da laifin cin hanci da rashawa bayan mulkin Mugabe.

  Kotu ta sami Undenge da laifin ba wani Kampani kwangila mallakin wani babban jami'in jam'iyar ZANU-PF mai mulki a zamanin shugaba Mugabe.

  Shugaba  Emmerson Mnangagwa ya karbi mulki daga hannun shugaba Robert Mugabe, bayan wani bore da ya rikide ya zama juyin mulki na ruwan sanyi, kuma daga bisani aka ci ma yarjejeniya tsakanin Soji da manyan yan siyasar kasar ta Zimbabwe, shi kuma shubaga Robert Mugabe ya hakura ya bar karagar Mulki da ya shafe fiye da shekara 35 a kai.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kotu ta daure wani Minista a Kurkuku bayan ta kamashi da laifin cin hanci da rashawa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });