• Labaran yau

  Kawayen juna Fatima da Rukayya ba 'yan Madigo bane - Hizbah

  Hukumar Hisbah na jihar Kano ta wanke sunayen wasu 'yanmata biyu Fatima da Rukayya bayan an zargesu da aikata Madigo a birnin Kano.

  Hizbah ta ce bayan ta kammala bincike, bata sami wadannan 'yanmatan kawayen juna da aikata Madigo ba kamar yadda aka zargesu.

  Wata kawarsu ce ta zarge su da aikata Madigo, sakamakon haka Hizbah a Kano ta shiga bincike da ya tabbatar daga karshe cewa kazafi ne aka yi ma wadannan 'yanmatan.

  Yawan lika wa mutane kazafin kasancewa 'yar Madigo ko 'dan Luwadi wani hali ne da ya zama tamkar gado a kasar Hausa, musamman ga wadanda Allah ya yi masu wata baiwa, basira ko ni'ima a cikin al'umma.

  Tuni Hizbaha a jihar ta Kano ta cafke budurwar da ta yi ma wadannan 'yan mata kazafi. A bisa dokar addinin Musulunci dai, wannan budurwar za ta iya fuskantar shan bulala 100 domin yin kazafi babu hujja.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan ka biyo mu a Facebook web.facebook.com/isyakuweb Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kawayen juna Fatima da Rukayya ba 'yan Madigo bane - Hizbah Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });