Majiyar isyaku.com daga jihar Imo ta ce gwamnatin jihar ta fara rushe gidajen wasu masu satar mutane domin karban kudin fansa a fadin jihar musamman a Mgbidi. Daya daga ckin gidajen da aka rushe, nan ne aka tsare wani babban dan jam'iyar APC da aka sace, bayan an karbi N30m kuma aka kashe shi.
Mazauna gari na Mgbidi sun wayi gari cikin mamakin ganin fiye da jami'an tsaro 45 cikin jerin gwanon motoci kirar Hilux, da motocin Katapila sun doshi garin, kuma suka shiga aikin rushe gidajen masu sace mutane bayan sun fitar da iyalansu daga cikin gidajen.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK
https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira