• Labaran yau

  Karanta dalilin da ya sa wasu Tagwaye suka mutu a birnin Minna

  Mumunar hadari ya yi sanadin mutuwar wasu Tagwaye a birnin Minna. Tagwayen sun rasa ransu ne bayan wata mota da ke tafe a guje ta buge su a kan babur suka fada a wata gada, daga bisani motar ta kwace wa direba ita motar ta tsunduma a kasar gadan. Nan take dai wadannan Tagwaye suka cika.

  Babu wani karin bayan a kan matuki motar tare da fasinja da ke cikinta.

  Tuni aka gudanar da Jana'izar wadannan Tagwaye bisa sharuddan addinin Musulunci.

  Allah ya jikansu ya gafarta masu.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta dalilin da ya sa wasu Tagwaye suka mutu a birnin Minna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });