• Labaran yau

  Karanta dalili da ya sa MOPOL suka yi zanga-zanga a Maiduguri

  Da safiyar yau Litinin 'yansandan kwantar da tarzoma da ke aikin bayar da tsaro a jihar Borno, sun bazama a titin birnin Maiduguri inda suka zanga-zangar nuna rashin jin dadinsu bisa yadda ba a biyasu alawus nasu ba har na tsawon wata shida.

  Bayanai sun ce an tura wadannan jami'an ne tun watan Janairu 2018 zuwa jihar Borno domin gudanar da aikin tsaro, amma aka gaza biyansu alawus tun wancan lokaci.

  Wata majiya ta ce, ba a bari suka shiga hedikwatar 'yansaanda ba yayin da suka bukaci haka, daga bisani yansandan kwantar da tarzoman sun yi ta harbi a cikin iska a titi a cikin gari

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta dalili da ya sa MOPOL suka yi zanga-zanga a Maiduguri Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });