• Labaran yau

  Karanta dalili da ya sa aka yi ma wannan matashi dukan kawo wuka - Hotuna

  Fusatattun matasa a Uyo babban birnin jihar Akwa Ibon sun likida ma wani matashi dukan tsiya bayan ya yi ma wata mata fyade kuma ya yi mata fashi. Matasan na Afaha Ube sun ce wanda aka kama yana cikin gungun wasu mutum 10 da suka dade suna addaban al'ummar wannan unguwa.

  Wata majiya ta ce matasan sun yi ma mata 5 fyade suka sace Talabijin 10, wayoyin salula tare da makudan kudade.

  Shi dai saurayin da ya sha duka ya suma, daga bisani yansanda suka atafi da shi wani Asibiti.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta dalili da ya sa aka yi ma wannan matashi dukan kawo wuka - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });