• Labaran yau

  Karanta abinda ya faru bayan wadannan mata sun sayar da yara 3 a N2.7m

  Wasu mata guda biyu da ake zargi da satar yara uku, Uchena Ezewenke, Nkiru Victoria da Augustine Anyanwu sun fada hannun jami'an yansanda na jihar Ondo. Ana zargin matan sun sato wadannan yara ne daga Asaba na jihar Delta suka sayar da su a kan Naira miliyan biyu da dubu dari bakwai.

  Jami'an yansanda sun gabatar da Ezewenke da Nkiru ranar Laraba ga manema labarai.

  Matan sun sato yaran ne daga wajen makwabciyarsu, daga bisani suka je jihar Ondo suka sayar da yaran.

  Yanzu ahaka yansanda na gudanar da bincike kan lamarin

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta abinda ya faru bayan wadannan mata sun sayar da yara 3 a N2.7m Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });