• Labaran yau

  Karanta abin da ya faru da wani saurayi da aka kama yana lalata da Saniya - Hotuna  Wani matashi a garin Bahati na gundumar Nakuru na kasar Kenya, ya sha dan karen duka a hannun matasan garin bayan an kamashi yana lalata da wata Saniya ranar Laraba 18 ga watan Juli. Wannan matashi ya tabbatar cewa wannan Saniya ita ce ta 5 da ya yi lalata da ita daga cikin Shanayen makwabta.

  An kama John Mwaura tsirara yana cikin lalata da wannan Saniya a wani gona da ke kusa da gidansa. Bayan an kama shi ya ce shi ya yi haka ne domin baya da mata ko budurwa, kuma yana cikin tsananin sha'awa, shi ya sa ya aikata wannan aiki.

  Amma bayan ya daku a hannun matasa, daga bisani ya roki kada matasan su kashe shi, kuma ya bayar da filin gonarsa a matsayin diyya ga lalata da ya yi da shanaye 5 na makwabcinsa.

  Daga bisani yansanda sun zo suka yi awon gaba da shi zuwa Ofishinsu domin gudanar da bincike.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta abin da ya faru da wani saurayi da aka kama yana lalata da Saniya - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });