• Labaran yau

  Karanta abin da ya faru da wani madugun masu satar mutane da kwamandodinsa a wata jihar kudu

  Da sanyin safiyar Juma'a jami'an tsaro sun yi nassarar halaka wasu yan fashi kuma masu satar mutane tare da madugun kungiyarsu a karamar hukumar Eleme na jihar Rivers. Majiyar isyaku.com ta ce wadannan matasa sun dade suna addabar wannan yanki kafin su gamu da ajalinsu.

  Wadanda aka kashe su ne Joe Mba wanda shi ne madugun kungiyar tare da kwamandodinsa Teetito Godwin da Gift Paul.

  Shi dai Joe Mba ya kasance cikin jerin sunayen wadanda yansanda tare da Gwamnan jihar Rivers suke nema ruwa jallo, kuma har Gwamnan ya saka ladar N20m ga duk wanda ya san inda Paul Mba yake.

  An kashe wadannan bata gari ne yayin wani aikin sirri bayan jami'an tsaro sun yi ma Dodinsa Hotel diran Mikiya, kuma suka yi barin wuta da yan fashin kafin jami'an tsaro su halaka su.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta abin da ya faru da wani madugun masu satar mutane da kwamandodinsa a wata jihar kudu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });