• Labaran yau

  Karanta abin da ya faru bayan wani hadarin mota a wata jihar arewa

  Wata karamar mota ta sami hadari a birnin Kanon Dabo bayan ta runtuma cikin wata babbar motar da ke dauke da caben wutar lantarki na kankare, lamari da ya jefa jama'a masu kallo cikin mamaki ganin cewa Allh cikin ikonsa ya ceto duk fasinja da ke cikin wannan motar duk da yadda wadannan cabe suke ratsa farko zuwa karshen wannan motar.

  Wani ganau ba jiyau ba Muzammil Mandawari, ya ce lamarin ya faru ne ranar Litinin.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karanta abin da ya faru bayan wani hadarin mota a wata jihar arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });