• Labaran yau

  Kalli yadda wani mutum ya yi kokarin smogal na wayoyin salula - Hotuna

  Hukumar da ke kula da harkar harajin kayakin da aka shigo da su daga kasashen waje a Uganda URA, ta cafke wani mutum mai suna Aaron Kawombe dan asalin garin Nakoloke na Mbale, a gabacin Uganda, bayan ya boye wayoyin salula kirar Itel fiye da 15 a jikin sa tare da wasu wayoyi ta hanyar yin amfani da salotep (cello tape) ya manne wayoyin a jikinsa.

  URA ta cafke wanna mutum ne a wani wajen bincekenta a Mbale lokacin da suka gudanar da binciken bazata.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda wani mutum ya yi kokarin smogal na wayoyin salula - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });