• Labaran yau

  Kalli yadda aka wulakanta samari da suka saci Awaki a wata jihar Arewa

  Kalli yadda aka wulakanta wasu samari biyu da aka zarga da satar Awaki a jihar Kogi. Su dai wadannan samarin sun gamu da wulakanci har da duka, kuma aka rataya masu Awakin aka zagaya da su a cikin gari domin ya zama darasi ga sauran matasa.
   
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli yadda aka wulakanta samari da suka saci Awaki a wata jihar Arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama