• Labaran yau

  Kalli diyar mataimakin gwamna da aka gano gawarta a karkashin gadon saurayinta

  Jama'a sun cika da mamaki bayan bullar labarin cewa an sami gawar Adenike Khadijat Oluboyo diyar tsohon Mataimakin Gwamnan jihar Ondo a karkashin gadon saurayinta a Akure ranar 8 ga watan Juli 2018.

  Oluboyo wacce dalibar Jami'ar Adekunle Ajasin da ke Akungba Akoko tana aji na karshe ne a Jami'ar, kafin a sami gawarta a karkashin gadon na saurayinta Adeyemi Alao wanda aka fi sani da suna Q.S.

  Kakakin yansanda na jihar Ondo Femi Joseph, ya shaida wa kampanin dillancin labarai na Najeriya NAN cewa rundur yansanda tana ci gaba da bincike a kan lamarin.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli diyar mataimakin gwamna da aka gano gawarta a karkashin gadon saurayinta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });