• Labaran yau

  Kalli abin da ya faru bayan dansanda ya harbe wani mai aikin walda. Hotuna

  Daruruwan matasa a garin Ukpor a karamar hukumar Nnewi ta kudu a jihar Anambra sun gudanar da zanga-zanga bayan wani dansanda ya harbe wani mai aikin walda mai suna Okechukwu.

  Majiyarmu ta ce Okechukwu ya yi kokarin kin tafiya ne bayan yansanda sun zo domin su kamashi, amma sai ya nuna turjiya sanadi da ya sa dansanda ya harbe shi.

  Haka zalika majiyar ta ce an yi karar Okecukwu ne a ofishin yansanda bisa zargin bayar da wuri ga masu shan tabar wiwi a harabar gidansa, tare da takura wa makwabta kasancewa yakan yi aikin walda har zuwa karfe 11:00 na dare.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
  Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abin da ya faru bayan dansanda ya harbe wani mai aikin walda. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });