• Labaran yau

  Kalli abin da aka yi ma wanda ya kashe wannan budurwa - Hotuna

  Wasu yan fashi guda biyu, sun halaka wata budurwa mai suna Njoku Uchechi wacce ta karbi N150.000 daga cikin Bankin Diamond da ke Suru Alaba na birnin Lagos ranar Juma'a. Yan fashin sun harbe ta ne a kai kuma ta mutu nan take.

  Ganin haka ke da wuya sai jama'a da ke wajen suka bi yan fashin da gudu, daya ya tsere amma shi kuma dayan ya fada hannu. Sakamakon haka jama'a suka zartar mashi da hukuncin Kotun aikin kwakwalwa mai lamba 6, domin dai bayan dukan ajali da wannan barawo ya sha, daga bisani aka raka gawar ta hanyar banka mata wuta ta kone kurmus.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli abin da aka yi ma wanda ya kashe wannan budurwa - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });