• Labaran yau

  Jiragen kasa masu gudun walkiya zasu fara sufuri daga Lagos zuwa Abuja cikin awa 2 da rabi

  Jiragen kasa masu tsala tsananin gudu kamar walkiya da gwamnatin tarayya ta yoo oda sun iso Najeriya kuma ana sa ran zasu fara sufuri daga Lagos zuwa Abuja, a tafiya da zai bi da ita ta Sagamu-Benin wacce kilomita 755.4 ne watau zuwa da dawowa zai kasance tsawon kilomita 1510.8 kenan amma tafiyar zata kasance tsawon awa 5 a cikin wadannan jiragen.

  Bisa kaida dai, tafiya a cikin mota daga Lagos zuwa Abuja da mota ta Sagamu-Benin yakan dauki tsawon awa 10 da minti 47, haka zalika wajen komawa, kenan tafiyar takan dauki tsawon awa 21 da minti 34.Amma wadannan jirage suna tsala gudun kilomita 350 a cikin awa daya wanda daidai yake da gudun wasu jiragen sama a sararin samaniyya.

  Gwamnati tarayya ta yo odan wadannan jiragen ne daga kasar China, amma wani abin mamaki shi ne yadda jihohin Kebbi, Sokoto da Zamfara basu amfana da irin wannan garabasar gina hanyar dogo ko jirgin kasa ba a karkashin wannan zubin na gwamnatin tarayya.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jiragen kasa masu gudun walkiya zasu fara sufuri daga Lagos zuwa Abuja cikin awa 2 da rabi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });