• Labaran yau

  Izna: Kalli yadda wuta ta kone wani barawo da ya shiga transfoma domin ya yi sata

  Wannan matashi ya gamu da ibtila'i a daren jiya, bayan ya shiga wata transfoma domin ya saci mai daga transfomar a kudancin Najeriya . Grin yin satar ne yana haska tocilar wayarsa cikin daren domin ya gan haske sai wuta ta kama kuma ta yi masa mumunar kuna.

  Darasi a nan shine, da ya sami sa'a da ya jefa daruruwan jama'a da ke amfana da wutar wannan transfoma cikin damuwan rashin wuta.

  Miye ra'ayin ka a kan wannan ? kana son Allah ya ci gaba da tona ma irin wadannan barayi asiri ne ko su dinga gamuwa da ibtila'i irin wannan ?

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Izna: Kalli yadda wuta ta kone wani barawo da ya shiga transfoma domin ya yi sata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama