• Labaran yau

  Ikon Allah, wani Alpha ya warkar da Mahaukaci, karanta abin da ya faru - Hotuna

  Rahotanni daga garin Ile-Ife na jihar Osun, sun ce wani shehin Malami da aka fi sani da suna Alpha, ya warkar da wani Mahaukaci ranar safiyar Alhamis, a kan hanyar Lagere, lamari da ya janyo babbar taron jama'a wadanda suka je domin su shaida wannan abin al'ajabi da Alpha ya yi a kusa da wani Chochin Katolika.

  Majiyar isyaku.com ta ce, bayan Alpha ya warkar da wannan Mahaukaci, si ya yi masa wanka kuma ya aske gashin kansa, a bainar jama'a.

   Daga bisani kuma, Alpha ya tafi da wannan Mahaukaci ya kai shi gidansa domin ya kula da shi.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ikon Allah, wani Alpha ya warkar da Mahaukaci, karanta abin da ya faru - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });