• Labaran yau

  Hotunan shugaba Buhari tare da Jikokinsa a fadar dutsen Aso, Abuja

  Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna ma Duniya cewa  shi fa yana da lokacin fahimtar iyalinsa musamman kananan yara da jikokinsa. Buhari ya nuna haka a zahiri bayan iyalin Musa Daura sun ziyarce shi a fadar Aso da ke Abuja ranar Juma'a. Kana sua fuskanci Kamara domin daukar hotuna.

  Diyar shugaba Buhari ta 5 watau Halima Buhari, ta taba cewa "babana yana sha'awar jikokinsa"...

  A shekara ta 2015 yayin da yake zantawa da Manema labari kafin zaben shugaban kasa, Buhari ya ce "ina da wata jika yar shekara 7 wacce nike kira Laraba watau wadda aka haifa ranar Laraba" Ta haka shugaba Buhari ke kiran jikokinsa da sunayen inkiya.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan shugaba Buhari tare da Jikokinsa a fadar dutsen Aso, Abuja Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });