• Labaran yau

  Hotuna da ke nuna Trump ya taka Masallacin harami da takalmi ba gaskiya bane


  Bayan da yanar gizo ta dauki dumi kan wai shugaban Amurka a Makka kuma yana zaga dakin Allah da takalmi, yanzu dai ta tabbata hoton na bogi ne. Ko BBC Hausa, wadda a nan aka dauka an fara sakin labaran, ta nesanta kanta da hoton da ma labarin a shafinta na yanar gizo. Hoton dai na bogi ne, inda na sasalin ya nnuna ashe wani dan sarkin kasar ne ake zagawa dashi da takalmi, shekaru da suka wuce.

  Shugaban Amurka bai je makka ba, kuma a kasar Saudiyya musulmi ne kawai ke iya shiga yankin makka da madina.
   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  Hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna da ke nuna Trump ya taka Masallacin harami da takalmi ba gaskiya bane Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });