• Labaran yau

  Fyade ga yar shekara 7, karanta abin da matasa suka yi ma wani mutum

  Wani mutum mai matsakaitan shekaru ya sha dan karen duka a hannun wasu matasa a Odion gundumar Warri a jihar Delta. Shi dai wannan mutum ya yi wa wata yarinya yar shekara 7 fyade ne. Sakamakon haka aka kama shi aka daure shi a wani katako, kafa sama kuma ya sha kashin tsiya.

  Wannan mutum mai suna Teminu ya sha zama a Kurkuku kuma, an kama shi da misalin karfe 4 na yamma ranar Asabar.14 ga watan Yuli.

  Matasan unguwa ne suka yi bincike, kuma bayan Teminu ya amsa cewa ya yi ma yarinyar fyade, sai matasan suka zartar masa da hukunci nan take na tswala masa buloli.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Fyade ga yar shekara 7, karanta abin da matasa suka yi ma wani mutum Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });