• Labaran yau

  Fusatattun matasa sun banka ma wata mota wuta bayan ta kashe uba da yaransa 2 - Hotuna

  isyaku.com | 30-6-2018

  Wani mutum tare da yaransu biyu sun mutu bayan wata motar daukar kaya ta buge su yayin da magidancin ya goyo yaran nasa su biyu a kan babur a garin Goma na jihar Benue ranar Asabar.

  Wannan lamari ya fusata wasu matasa a garin, kuma sakamakon haka, suka banka wa motar wuta ta kone nan take domin su sauke fushinsu.

  Babu wani bayani daga kakakin 'yansanda na jihar Benue dangane da lamarin kawo yanzu.
   
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Fusatattun matasa sun banka ma wata mota wuta bayan ta kashe uba da yaransa 2 - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });