• Labaran yau

  Dan gidan fitaccen Jarumin Bollywood G9 "disco dancer" ya Angonce

  Bayanai daga Bollywood sun nuna cewa dan gidan fitaccen Jarumin Bollywood  Mithun Chakraborthy ya angonce, Mahaakshay ya auri Madalsa Sharma ranar 7 ga watan Juli. Duk da yake auren ya gamu da cikas kafin a daura, bayan wata budurwa ta yi zargin cewa Mahaakshay ya ci amanarta bayan ya ce zai aureta, ya yi lalata da ita ta dau ciki sannan ya ki ya aureta lamari da ya sa ala tilas ta zubar da cikin

  Tuni dai aka bayar da belinsa tare da mahaifiyarsa, daga bisani kuma aka gudanar da shagulgulan auren.a Hotel din mahaifinsa Mithun Chakraborty na Plush da ke Ooty.

  Wata majiya da ke kusa da iyalin Jarumin ta shaida wa Indian Times cewa an yi rijistar auren ne a ranar 7 ga watan Yuli kuma aka daura auren a ranar bayan an bayar da belin Mimoh.Haka zalika shagulgulan gargajiya sun biyo baya tare da sheke aya a wasar "Sangeet" ranar Litinin.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dan gidan fitaccen Jarumin Bollywood G9 "disco dancer" ya Angonce Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });