• Labaran yau

  Daga karshe an gano gawar dan acaba da fasinjansa da ambaliyar ruwa ya wuce da su

  Da sanyin safiyar Alhamis wani bawan Allah 'dan acaba tare da wanda ya goyo a babur suka gamu da ibtila'i bayan ambaliyar ruwan sama wanda ke tafe da karfin gaske ya kwashe su tare da babur, lamari da ya yi sanadin mutuwarsu a garin Nsukka.

  Rahotanni sun ce lamarin ya faru a gaban kofar Jami'ar Najeriya da ke garin Nsukka.

  Daga bisani ma'aikatan ceto na red cross tare da sauran jama'a su gano gawar mutanen biyu, dan acaba da fasinjansa, haka zalika mutanen biyu sun fito ne daga garin Alor Uno da ke Nsukka a jihar Enugu.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Daga karshe an gano gawar dan acaba da fasinjansa da ambaliyar ruwa ya wuce da su Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });